Kwonkwasiyya amana facebookers forum zamfara state branch

BAYAN KAMMALA OFFICIAL-MEETING DA WASU DAGA CIKIN SHUWAGABANNIN KUNGIYAR
TAFIDAN KAURA FACEBOOKERS FORUM. SUKA GUDANAR AYAU TALATA 16/12/2014 TAREDA MAIGIRMA SANATA TIJJANI YAHAYA KAURA [InshaAllah]
ACIKIN WATA TAWAGA KARKASHIN JAGORANCIN
Lecturer Aminu Muhammad Kaura mai girma tafidan kaura amadadin shuwagabanni da yayan wannan kungiya muna amfani da wannan dama mumika cikakkiyar godiyarmu agunka bisaga yanda kake nuna matukar kaunarka, da kula walka tareda yanda kake taimako izuwa ga wannan kungiya dafatan ubangiji Allah yasakama da mafificin Alkhairinsa, Allah yabaka abinda kake nema duniya da kiyama Allah kanuna muna kazama sanata zamfara ta Arewa don sirrin dake cikin Alkurani maigirma Allah ya cigaba da makariya daga sharrukan masheranta aduk inda suke wadanda muka sani dama wadanda bamu saniba
Kuma muna rokon Allah YA ALLAH MUNA ROKONKA KA AMSHE SANATA DAGA SAHABI YAU, KAURA KABAIWA ‪#‎TAFIDAN_KAURA‬ KAMAR YADA KA AMSHE MULKI GA MAMUDA KABAIWA SHEHI,KAKUMA TALWATSE JONATHAN DA PDP, KAMAR YADA JIRGI KE TALWATSEWA IN YA FADO DAGA SARARIN SAMANIYA ALFARMAR WADANNAN SUNAYEN DA DUK ANYI ITTI FAKIN KOWA YA ROKEKA DASU IJABA NA SAUKA
SUNE:
هو ۞ الله ۞ الرحمن ۞ الرحيم ۞ الملك ۞ القدوس ۞ السلام ۞ المؤمن ۞ المهيمن ۞ العزيز ۞ الجبار ۞ المتكبر ۞ الخالق ۞ البارئ ۞ المصور ۞ الغفار ۞ القهار ۞ الوهاب ۞ الرزاق ۞ الفتاح ۞ العليم ۞ القابض ۞ الباسط ۞ الخافض ۞ الرافع ۞ المعز ۞ المذل ۞ السميع ۞ البصير ۞ الحكم ۞ العدل اللطيف ۞ الخبير ۞ الحليم ۞ العظيم ۞ الغفور ۞ الشكور ۞ العلي ۞ الكبير ۞ الحفيظ ۞ المقيت ۞ الحسيب ۞ الجليل ۞ الكريم ۞ الرقيب ۞ المجيب ۞ الواسع ۞ الحكيم ۞ الودود ۞ المجيد ۞ الباعث ۞ الشهيد ۞ الحق ۞ الوكيل ۞ القوي ۞ المتين ۞ الولي ۞ الحميد ۞ المحصي ۞ المبدئ ۞ المعيد ۞ المحيي ۞ المميت ۞ الحي ۞ القيوم ۞ الواجد ۞ الماجد ۞ الواحد ۞ الأحد ۞ الصمد ۞ القادر ۞ المقتدر ۞ المقدم ۞ المؤخر ۞ الأول ۞ الآخر ۞ الظاهر ۞ الباطن ۞ الوالي المتعالي ۞ البر ۞ التواب ۞ المنتقم ۞ العفو ۞ الرءوف ۞ مالك ۞ الملك ۞ ذو ۞ الجلال ۞ والإكرام ۞ المقسط ۞ الجامع ۞ الغني ۞ المغني ۞ المانع ۞ الضار ۞ النافع ۞ النور ۞ الهادي ۞ البديع ۞ الباقي ۞ الوارث ۞ الرشيد ۞ الصبور
اللهم ارزق من نشرها الفردوسئ الاعلى
UBANGIJI ALLAH KABAIWA APC NASARA TUNDAGA SAMA HARKASA, ALLAH KANUNA MUNA MAIGIRMA GWAMNA YA SAKE DARE MULKI KARO NA 2, TAFIDAN KAURA YAZAMA SANATA 2015, YA ALLAH ALFARMAR WADANNAN SUNAYE MUNA ROKONKA DUK MAI BIYARSU DA SHARRI KOWAYENE,KOMA KO DANWAYE, ALLAH KAMAIDA SHI AKAWUNANSU,KADA ALLAH KABA PDP NASARA AZAMFARA TA AREWA DA MADAUKACIN ZAMFARA DAMA NIGERIA BAKI DAYA,ALLAH KAWATSE MASU KAYA DAYA BAYAN DAYA, DON MUQAMAR IBRAHIMA
AMIN SUMMA AMIN.